Hojjatoleslam Mirian:
IQNA - Babban daraktan cibiyar kula da harkokin kur'ani ta cibiyar Quds Radawi ya bayyana cewa: A yau ne aka fara gangamin haddar suratu Fath mai taken "Da sunan Nasara" a hukumance kuma za a ci gaba da gudanar da ayyukan har zuwa karshen watan Ramadan tare da halartar da kuma rajistar dukkan masu sha'awar haddar wannan sura a karkashin aiwatar da kungiyar "Rayuwa da Ayoyi" ta kasa.
Lambar Labari: 3492769 Ranar Watsawa : 2025/02/18
IQNA - An gudanar da bikin karrama malaman kur'ani maza da mata 500 tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar Aljeriya a babban masallacin Algiers da ke birnin Algiers, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3492636 Ranar Watsawa : 2025/01/27
A cikin wani rahoto, gidan rediyo da talabijin na kasar Holland, ya sanar da samun karuwar yawan matasan kasar da suka musulunta a shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3490293 Ranar Watsawa : 2023/12/11
Jakarta (IQNA) Cibiyar koyar da kur'ani ta Astan Hosseini da ke Jakarta ta shirya gasar haddar kur'ani ta daliban kasar Indonesia, inda dalibai maza da mata 200 suka halarta.
Lambar Labari: 3490054 Ranar Watsawa : 2023/10/28
A karshen watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Kuwaiti ta sanar da kawo karshen aikin kammala karatun kur’ani a shafukan sada zumunta a cikin watan Ramadan tare da halartar mutane 40,000.
Lambar Labari: 3489063 Ranar Watsawa : 2023/04/30
Kananan yara mahardata kur'ani sun halarci filin wasa na Tangier da ke kasar Morocco domin karfafa gwiwa r 'yan wasan kwallon kafa na birninsu ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta a kasar.
Lambar Labari: 3489007 Ranar Watsawa : 2023/04/19
Tehran (IQNA) Cibiyar kula da kur'ani ta Najaf Ashraf dake da alaka da Majalisar Darul Kur'ani ta Haramin Abbas (AS) ta sanar da gudanar da baje kolin kur'ani karo na uku a kan hanyar Najaf Ashraf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3487830 Ranar Watsawa : 2022/09/10
Tehran (IQNA) Ana da fatan samun ci gaban harkokin tattalin arziki na musulmi a cikin wannan shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3486902 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 6 ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3485280 Ranar Watsawa : 2020/10/16